Steps
- 1
Dafarko ki wanke naman kazanki yafita tas daman already a yanke yake saikisa a tukunya ki yanka albasa kisa da curry, gishiri,ginger and garlic kadan saiki barshi ya dahu sannan kisauke ki ajiye a gefe
- 2
Kidaurab man gyada a wuta yayi zafi saiki dauko wannan naman naki da kika dafa kifara soyawa har kigama shima ki ajiye gefe
- 3
Saiki dauko jajjagaggen kayan miyanki kisoya da kayan qamshi sannan ki dauko wannan soyayyen naman naki kisa a ciki ki gawrayashi yakama jikinshi
- 4
Kidan barahi ya dahu kaman na 5mins saiki sauke. Shikenan
Similar Recipes
More Recipes
-

Fillet Steak with White Truffle Mushroom Risotto
Bee Vinitra
-

✨ Ruby Crunch Rainbow Salad 🥕💜🥜 | Creamy Lemon Yogurt Dressing
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Rekha Bapodra
-

Madhumita Bishnu
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Ryan
-

Surhaan Tahir Wafai
-

Krishna Dholakia
-

Fee marie
-

Crockpot Shredded Chicken Paprika
Crock Pot Girl 🤡
-

Lilliana -

skunkmonkey101
-

Bibimbap (Korean Rice Bowl with Beef and Vegetables)
YouTube: and그리고
-

Erika
-

Rathnashree Somasundaram
-

Reena Wadhwa
-

Vanitha Bhat -

Anandhi Suresh
-

Prati's Food Mania
-

sabarinadh palutla
-

Mumtaz Ramzan
-

Apoorva Chaudhary
-

#HCC#Post_1#Veggie_Collard_Wrap
Arpita Mukherjee







Comments