Tuwon shinkafa miyar busheshen zogale

Tuwon shinkafa miyar busheshen zogale
Steps
- 1
Ki wanke shinkafar tuwon ki sae ki daura a wuta idn shinkafar t dafu sae ki tuka in yyi ruwa sae ki daure d flour ko garin semo ki mayar kan wuta ya turara sae ki sake tukawa ki kwashe aleda
- 2
Miya🍽.. Farko Ki gyara kayan miyar ki kiyi blending Sae ki soya su a mae. kiyi blending gyadar miyar ki
- 3
Ki wanke tantakwashinki ki zuba a kayan miyar d gyadar miyar kisa ruwa daedae ki yanka albasa kisa kayan kanshi da gishiri kisa ludayi aciki sbd kar gyadar y zube sae ki daura a wuta
- 4
Bayan ki daura a wuta sae kinayi kina juyawa sbd kar maikon gyadar ya zube idan ya dafu sae ki Kara maggi da curry sann ki zuba zogalenki ki bari minti 5.sae ki zuba a plate kisa yajin daddawa 😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Sirine Chmaysem
-

Hetal Poonjani
-

ZMA
-

Durreshahwar Khan
-

Bethica Das
-

Heena Jani
-

Green Moong / Whole Moong Dal Tadka
Bethica Das
-

chef Nidhi Bole
-

BRIDGET
-

Elyse Rose
-

jenscookingdiary
-

Maggie Conlon
-

Spicy Breakfast quesadilla 🍳 🧀 🌶
Chef Nena
-

Afshan Shahnawaz
-

Hina Gul
-

Mrs Agmohd008.
-

Involtini di melanzane (aubergine roll-ups)
Andrea Marchello
-

Rakhi Ghosh
-

Tanika Grover Mehta
-

Restaurant Style Kadhai Paneer
Sneha jha
-

Mamta L. Lalwani
-

Jhansi
-

Nimra Sheikh






Comments (5)