Dan sindi

Dan sindi farfesun iyaye da kakanni a arewacin Nigeria Wanda a yanzu zamani yakawo Abubuwan da da kakannin basa sawa aciki akesawa yanzu
Dan sindi
Dan sindi farfesun iyaye da kakanni a arewacin Nigeria Wanda a yanzu zamani yakawo Abubuwan da da kakannin basa sawa aciki akesawa yanzu
Steps
- 1
Nasaka nama a tukunya,nasa isashshiyar Alba da sauran kayan hadina amma banda scent leaf da Albasa kadan daga ciki.
- 2
Nadaura awuta na sa ruwa sai da yasha kan naman na bassa yanata dahuwa har Rowan yashanye inadubawa inagani, har sai da yadahu luguf luguf.
- 3
Sannan nadan qara ruwa kadan nasaka scent leaf da Albasa narage wutar zuwa minti 10.nasauqe
Similar Recipes
More Recipes
-

skunkmonkey101
-

skunkmonkey101
-

🍝 Creamy Green Chili Garlic Pasta Salad
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Methi mathri - fenugreek crispies
Surekha Dongargaonkar
-

Egg Stuffed Mirchi Vada (Fusion style)
Bethica Das
-

Madhumita Bishnu
-

deoyani
-

Bhavnaben Adhiya
-

Aaron Anderson
-

Meme
-

Leelumae
-

Heathy double chocolate banana bread
Lavender
-

Oat Cookies with dark Chocolate Chips
Antto Martinez
-

Good Food Journey
-

Sonali Lalge
-

Mandal Roy Shibaranjani
-

Sonali Lalge
-

Shaista Nisar
-

Eat & Click
-

Madiha Muzammil Khanani
-

Sangeetha Rajish
-

Flora's Kitchen
-

Malin Morgan







Comments