Peanuts burger
Girki Mai Dadi d dandano musamman Dan kwadayin d sana'a
Steps
- 1
Ki gyara gyadar ki ki cire mara kyau d Mai daya
- 2
Sai ki fasa kwai ki kada shi ki zuba suger ki juya,Sai ki zuba gishiri to test ki juya Sai madara da baking powder ki juya har suger din ya narke sannan ki zuba ruwan a ciki ki juya ya hada jikin shi
- 3
Ki juye gyadar ki a riba Mai girma sannan ki zuba hadin kwanki ki juya Sai flour itama ki juya ki sake maimaita haka har ruwan kwan ya qare Kuma gyadar taji flour sosai,idan sun hade ki rarraba ya Zama daya daya
- 4
Sai ki zuba Mai wadatacce ki Dora akan wuta,idan yayi zafi Sai ki zuba idan tayi brown Sai ki kwashe
- 5
Enjoy
Similar Recipes
More Recipes
-

Sweet Potato Halwa - A Fasting Recipe
Surekha Dongargaonkar
-

Peanut noodles with spicy tofu
Myles Levin
-

-/~THEMAZERUNNER~\-
-

Peach Cobbler Milk Bread Donuts
Kelsey Davis
-

Shital Jataniya
-

Supriya Devkar
-

Ilovetocookrecipes -

Madhumita Bishnu
-

Dorce Kim
-

Instant No-Gas Sweet Recipe | 5-Minute Delicious Indian Mithai
Padmini Venkatesan
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Paul Rybak
-

Paul Rybak
-

Alice M
-

Yue Logy
-

Shab Zahid
-

Maina Amina
-

mhhadejia
-

Shipra gandhi
-

Fulany Shamcy
-

Shainuu Aroraੴ
-

Divya Thakker
-

Chocolate Nutella -Ferrero rocher brownies (eggless)
Ashlesha Dhankani
-

Tahminah Hussain








Comments