Taliyar Hausa

T_Cool_Snacks_And_More @tcoolskitchen
Taliyar Hausa
Steps
- 1
Zaki Dora tukunya a wuta ki saka manja,ki zuba jajjagen kayan miyanki a ciki kina motsawa,in suka fara soyuwa ki xuba daddawa ki juya seki tsaida ruwan girkinki iya adadin abinda xaki dafa
- 2
Idan ruwan ya tafasa seki xuba taliyarki da maggi da farin maggi ki juya ki rufe,ki barta ta dahu ruwan yayi kauri a jikinta shikenan sai ci!
Similar Recipes
More Recipes
-

ifuchi
-

Madhumita Bishnu
-

ifuchi
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Supriya Devkar
-

culinarycubit
-

Paneer Doodhpak - A Sweet Raksha Bandhan Treat
Sangita Vyas
-

Max Lovato -

Melissa Howe
-

Peggy Chong
-

LITTLE_Chef
-

Saori Fujimoto -

stella's Kitchen
-

Saba Butt
-

Indrani Chatterjee
-

Husna Ahmed
-

Sally Strong
-

yashasavi gupta
-

Sawalani Manisha
-

Jure Merhar
-

Ridhi Gupta
-

John A
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/13295485









Comments