Dan malelen shinkafa

Na tashi inason cin dan malele kuma bani da tsakin masara shine nayi dana shinkafa kuma yayi dadi sosae😋
Dan malelen shinkafa
Na tashi inason cin dan malele kuma bani da tsakin masara shine nayi dana shinkafa kuma yayi dadi sosae😋
Steps
- 1
Ki wanke tsakin shinkafarki, ki cire datti da tsakuwa, ki zuba a colander ki barta ta tsane.
- 2
Saeki zuba ruwa a tukunya ki barshi ya tafasa. Saeki dauko tsakinki ki zuba a ciki kina juyawa a hankali, ki sa gishiri kadan ki barshi ya dahu.
- 3
Idan ya dahu saeki kara juyawa sosae, zaki iya kara ruwan safi idan yayi kauri da yawa.
- 4
Saeki soya manja, ki yanka salak, tumatir da albasa amma idan kinaso kici dasu.
- 5
Saeki zuba a plate, kisa manja, yaji, star da sauran kayan hadi. Aci dadi lpy😋😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Jigisha Modi
-

Supriya Devkar
-

Shilpa Shah
-

Ruchi Agarwal
-

Jigisha Modi
-

pinal Patel
-

Sangita Vyas
-

Simran Ridhima
-

Vidyutaa Kashyap
-

⭐️ ⭐️ Mississippi mud pie ⭐️ ⭐️ ⭐️
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Lauren
-

James Fountain -

EGG SALAD Recipe l Vegetarian & Eggless
Yummy By Elena
-

Dragon Chicken with Vegetable Fried Rice !
Savaira Momin
-

Kashmiri shufta in Chocolate spoons
DrKhushboo Bansal
-

Jyoti Shashank Tiwari
-

Kilee's House -

Sarita Srivastava
-

Abiha Naqvi Naqvi
-

DrKhushboo Bansal
-

Carrot kosambari / Carrot Salad
Swati Keshri 👩🍳
-

Umme Hadi~








Comments (4)