Yamballs
Yummy yamballs😋 for my family members
Steps
- 1
Kiyi boiling yam dinki sai kiyi marshing dinta.
- 2
Ki hada chopped red pepper, chopped onion, chopped green pepper, curry da oil ki soya.
- 3
Sai kisa maggi da onion da minced meat da dan salt ki dafa sama sama.
- 4
Sai ki hada minced meat dinki da soyayyun kayan miyanki ki kara soya su.
- 5
Sai ki juye hadin minced meat da kayan miyanki a cikin marshed yam dinki.
- 6
Sai ki juya sosai su hade gaba daya saiki mulmula into small balls.
- 7
Saiki dunga tsoma yamballs dinki a cikin ruwan eggs kina cirewa kina soyawa. Shikenan kin gama yummy yamballs dinki😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Ratalu ki Sabji in different style
Prachi Maheshwari
-

The Everything Breakfast Stack 🥯
Kei Kei
-

Fabio
-

Samantha B
-

Besan Barfi - Chickpeas Flour Sweet
Surekha Dongargaonkar
-

Shobha Rathod
-

Leahgathukia -

Meat lovers pizza pasta instant pot ip
Aaron Anderson
-

Sundubu Jjigae (순두부찌개) Korean tofu stew
蛟龍Stormwyrm
-

Paska (Ukrainian Easter Bread)
sjs2020
-

Ricardo
-

Daruma Cooking
-

Sonila Das
-

Apeksha Jain
-

Evelyn Kerubo
-

safia shahid
-

_pjs kitchen_
-

Dr.Madhumita Mishra

















Comments (4)