Miyar kabeji (cabbage)

Miyar kabeji (cabbage)
Steps
- 1
Zaki samu kabejin me kyau ki yanka shi saiki wanke idan kin wanke zaki zuba masa sugar koh alimun saboda kada ya buga amman bada yawa ba zaki zuba alimun da sugar din
- 2
Saiki dakko karas, albasa, koren wanke ki yanka su irin yankan da kikeso sai attaruhu zaki cire hancinsa sai ki wanke so
Bayan kin wanke saiki dauki attaruhu ki hada da tafarnuwa ki jajjaga - 3
Saiki dora tukunya ki zuba mai kisa albasa ki soya har albasar tayi ruwan kasa (brown) saiki dakko wannan jajjagen attaruhun naki ki zuba aciki ki kawo daddano da curry ki saiki jujjuya ki rufa kidan basu 3 minutes
- 4
Bayan kin soya kayan miyanki amman ba'a so su soyu sosai saiki dakko yankakkun Kabeji, karasa,koren wake, da albasa ki juyesu aciki ki jujjuya nadan lokaci saiki rufe kibari su dahu
Similar Recipes
More Recipes
-

Ganesh Chaturthi Special: Patoli
Pooja Sapre
-

Picota cherries and grilled steak salad
Picota Cherries
-

Vilde!:)
-

Nutan Shah
-

Lal Math (Amaranth Leaves) Curry
Adv. Vidya D. Umredkar
-

Onion and Tomato Tempered Curd Rice
Manisha Sampat
-

Mukti Sahay
-

Prachi Phadke Puranik
-

California Farm Fresh Beef Bolognese Fusilli Dinner
Hobby Horseman
-

skunkmonkey101
-

skunkmonkey101
-

California Farm Blueberry Fruit Leather and Sun Drying
Hobby Horseman
-

California Farm Hand Made Fusilli Wheat Pasta
Hobby Horseman
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Pranjal Kotkar
-

Daxa Parmar
-

Prachi Phadke Puranik
-

Dawnann68s
-

Tasty yummy instant carrot and green chilli Pickle
Ramaben Joshi
-

Fusilli with ham, cheese and peas
Xavier Seror
-

California Farm Hand Made Fusilli Wheat Pasta
Hobby Horseman
-

Hiroko Liston
-

California Farm Fresh Beef Bolognese Fusilli Dinner
Hobby Horseman









Comments