Chicken Shawarma

I love shawarma so much and this shawarma is so yummy and tasty🥰🫔🫔
Chicken Shawarma
I love shawarma so much and this shawarma is so yummy and tasty🥰🫔🫔
Steps
- 1
Dafarko Zaki samu cabbage dinki da carrot ki yankasu da koren tattasai da Jan tattasan ki ki ajiyesu a gefe, inkinaso zakisa albasa
- 2
Sai ki dauko mayonaise dinki da ketchup and mix the together with powdered milk and maggi,onga,curry da spices of ur choice saiki aje a gefe
- 3
Sai kazarki Kuma ki tafasa ta da kayan dandano ta dahu sosai kaiki sauqe ta ki ciccire qashin iya tsokan sai Shima ki ajiye shi aside
- 4
Yanzu Kuma Zaki dauko shawarma bread dinki ne kishafa masa bama mix dinnan sai kisa cabbage, carrot, chicken,pappers kiqara sa Naman sannan kiqara barbada bama mix dinnan saiki nannade shawarman ki, haka zakiyitayi har kigama
- 5
Saiki sa a tray a oven bayan kinshafa butter akan tray din kisa wuta sama da qara on a low heat kibarshi ya gashu gefe da gefen, shknn kingama shawarman ki zakuma ki iya gasawa a frying pan in bakida oven.
- 6
Idan Kuma kinaso Zaki hada wannan kazar ne da kayan daddanon ki ki Dan dafa su da Dan ruwa kaman 2tbspn saboda ya hade jikinshi sai kisa a maimakon zallar kazan.
Similar Recipes
More Recipes
-

Aruna Thapar
-

DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Dasha Able
-

Sirine Chmaysem
-

Hetal Poonjani
-

ZMA
-

Durreshahwar Khan
-

Jake Grogan
-

Crock Pot Girl 🤡
-

swimmerjs
-

Potato Dauphinoise / Au Gratin
Bina Samir Telivala
-

Sudipa Gope
-

Fragrant Chicken curry with zesty rice
Pippa Cripps
-

Bhagar Dosa with potato and green chatani
Shobha Deshmukh
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Ramaben Joshi
-

Keshma Raichura
-

California Farm Watermelon Punch and Pickled Kimchi Rind
Hobby Horseman
-

Crock Pot Girl 🤡























Comments (10)
Thanks🤗