White ndles and veg. sauce with fried fish,Irish potato $scrmbl

Steps
- 1
Zaki zuba ruwa atunkunya idan ya tafasa Sai ki kakkarya taliyarki ki zuba aciki da Dan gishiri ki barshi ya dahu for 6mins Sai ki sauke ki juya a colander ki wanke starch din jikin taliyar ki aje gefe.
- 2
VEGETABLE SAUCE÷Zaki yayanka kayan miyarki in medium size then kisa Mai awuta idan yayi zafi Sai kisa albasa idan ta Dan soyu kijuye sauran kayan miyar da cabbage kizuba kayan qamshinki duka Sai ki rufe for 5mins
- 3
SCRAMBLE EGG÷Zaki yayanka attarugu albasa tattasai da tomato then ki fasa Kwai ki juye Yan kakkun kayan miyar kisa Maggi curry ki kada Sai ki soya egg dinki
- 4
FRIED FISH÷Zaki wanke kifinki ki yayyanka ki wanke kisa thyme Maggi gishiri citta ki barshi for 15mins then ki soya
- 5
FRIED POTATO÷Zaki fere dankalinki ki yayyanka ki wanke Sai ki barbada Dan gishiri Sai ki soya a ruwan mai
Similar Recipes
More Recipes
-

Surekha Dongargaonkar
-

Nutan Shah
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Darshana Patel
-

Soegianto
-

Low Calorie Tortilla Bread Pizza
Yummy everyday
-

Arezu
-

Tasty Veg Cooking
-

gnvmacias17
-

skunkmonkey101
-

Sun dried tomatoes with angel hair pasta
Aaron Anderson
-

skunkmonkey101
-

skunkmonkey101
-

The Credit Crunch Cooke (Sarah Winkle)
-

Foodiescene/ Pat's Kitchen
-

Nikita Mayank Kothari -

Hellen Lynah Atitwa
-

Anuradha
-

Foodie Murtuz -

virginia
-

Caroline
-

Agnes ndunge
-

Southwest Avocado and Pineapple Grain Salad
Niki Freeman






Comments