Steps
- 1
Za'a wanke albasa da attaruhu, a yanka ko a jajjagasu, sai a tankade filawa a roba, a zuba ruwa, a dama a kawo attaruhu da albasar a zuba akan ruwan filawan da aka dama, sannan akawo maggi da gishiri a zuba akai
- 2
A dora frying fan akan wuta a zuba manja, in yayi zafi, sai a debo wannan qullin filawan a zuba in ya soyu sai a juyo bayan inyayi sai a kwashe, haka za'aitayi har a gama soyawa
- 3
Yajin kuma, za'a samu barkono, da maggi da gishiri adakasu a turmi
Similar Recipes
More Recipes
-

Tricolor Idli With Dual Chutney
Alka Bhandari
-

Surhaan Tahir Wafai
-

Sarvat Hanif
-

Madhumita Bishnu
-

Crock Pot Girl 🤡
-

🌈🧁 Smarties & Black Raisin Surprise Cupcakes 🧁 | Colourful & Delicious!
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Jibita Khanna
-

Dan Flynn
-

Niki
-

Layla (lulu)
-

Shikha Yashu Jethi
-

Saswati das -

Chhaya Raghuvanshi
-

Nduma Patties/Taro Root Patties
Mayuris-Jikoni
-

Anjumara Rathod
-

Vimmi Bhatia
-

Shruti Raman( legendet100)
-

Mukta Shukla
-

Rafeena Majid
-

Rekha Julania
-

Sonia
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/5864912












Comments