Steps
- 1
Da farko zaki cire hanci tattasai,tare da ya yan tattasai,saiki raba tumatir dinki gida biyu daya saiki matse ruwan sa,daya kuma ki bar ruwan,ki yanka albasa,inason albasa dayawa acikin miyata,ki cire hanci attaruhu,ki hada guri daya ki wanke tas,daiki kai markade ko ki nika a blend,saiki zuba acikin tukunya ki dora akan wuta ki bari ya dawu
- 2
Bayan tattasai ya dawu
- 3
Saiki dauko soyayyen manki ki zuba ki juya
- 4
Ki dauko su maggi,curry,spice,thyme,citta,da mosoro da kukku ki zuba ki juya
- 5
Gashi na juya bayan na zuba su maggi,saiki rufeta ki bari ta fara soyuwa saiki zuba soyayyen kifinki
- 6
Gashi na zuba kifina saina rufe nabarta takara soyuwa
- 7
Miyar mu ta gamu
- 8
😋😋😋
- 9
😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Suchitra S(Radhika S)
-

culinarycubit
-

Dakota Jenkins
-

Emily B.
-

Uzma Syed
-

Daxa Parmar
-

Easy Crockpot Mexican Taco Casserole
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Pawon Indo Bule
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

1953kenny
-

Ramen Egg 味付け玉子 (Ajitsuke Tamago)
Fisiana Cahyadi (@Xian_cookingdiary)
-

Sumy's delicious
-

Lydiah Onyando
-

Areejit Das -

Vietnamese lemongrass Pork Chops (Thit Heo Nuong Xa)
Fisiana Cahyadi (@Xian_cookingdiary)
-

Ifeoma EjiroOghene Badu Abjm85 -

Bharti mehta -

fakees kitchen &more
-

Mrs Jarmeel
-

Chocolaty Carrot layered Fudge
ranja mukherjee
-

Naman Nangru





















Comments