Kunun gasara

Haleemah Tijjani Salis @cook_13902191
kunun gasara kunu me matukar dadi musamman ida ka gaji da mamaita yin koko yana dadi sosai musamman da kosai da yaji woww
Kunun gasara
kunun gasara kunu me matukar dadi musamman ida ka gaji da mamaita yin koko yana dadi sosai musamman da kosai da yaji woww
Steps
- 1
Dafarko zaki dora tukunya ki wanke sirfaffen geronki kizuba ruwa daidai wanda zai isa dama kokon
- 2
Kibarshi yadahu sosai geron
- 3
Kisamu cup kizuba gasara kaurinta kamar yadda zaki dama koko
- 4
Seki zuba ruwan zafin akai kamar dai koko
- 5
Zaki barshi yadansha iska seki dauko wata gasarar ki zuba kijuya
- 6
Kisa madara kota ruwa kota gari kisa sugar
Similar Recipes
More Recipes
-

Beena Radia
-

Greek Yogurt a la "Ballaststoff" :)
Ulla Lavina
-

Gary Waite
-

Darshana Patel
-

Yadnya Desai
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Deepa Rupani
-

Heena Jani
-

shimi
-

My Grilling Spot
-

Trisha Noble
-

Gene Johnsen -

Maggie Karis
-

Epseeta Panigrahi
-

Sana Jinabade
-

Maggie Karis
-

Maggie Karis
-

Rupali Kolvekar
-

Nediaskitchen -

Kalpana Solanki
-

Hannah oke -

Aidah S Linah
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/5975746








Comments