#kunucontest.Kunun dawa da gyada

It is very nutritious and healthy in babies.
#kunucontest.Kunun dawa da gyada
It is very nutritious and healthy in babies.
Steps
- 1
Da farko ki samu dawa ki gyara ta tas ki fidda dattin tas. Itama gyadar ki gyara ta tas. Sai ki wanke su ki jika da ruwan dumi for like 5-6hrs.
- 2
Sai ki zub da ruwan ki blending dinsu bayan kin gama sai ki tace da abu tatar Koko.A barshi ya kwanta, in Zaki dama Zaki daura ruwan zafi a wuta ya tafasa sai ki debo gasarar ki a bowl in tayi kauri da yawa Zaki Kara ruwa kadan sai ki zuba tafasshen ruwan a Kai ki juya Kar yai gudaji a ciki. Sai a sa sugar ko honey a bawa yaro.
Similar Recipes
More Recipes
-

Ryan
-

Bonface kithinji
-

Bolognese Sauce (Fast Version & Traditional Version)
Gaetano Spampinato
-

Bethica Das
-

Tasty Crispy Curry Leaves Majedar Fritter
Ramaben Joshi
-

Daneji Kitchen
-

Jigisha Modi
-

Vedangi Kokate
-

Southwest hash brown casserole
LexiiMueller
-

Jalapeno Bacon Wrapped Poppers
jglehenbauer
-

Pawon Indo Bule
-

Pulled Pork with Sriracha BBQ sauce
kanisuroll
-

Ridhi Pathak -

Leyona Wangari
-

Sarbani Roy Chowdhury -

adwait shiva -

Riya Batra -

Poonam Sardana
-

Bella Bella
-

Apple and White Fungus Soup - Drinks 蘋果水
LazyCook_HK
-

Shilpa Taran Ghosh
-

Lyii G









Comments