#tuwo contest tuwon nikakkiyar shinkafa contest

Hmm Ina mutuwar kaunar tuwon shikafa miyar zogale its my fevorite
#tuwo contest tuwon nikakkiyar shinkafa contest
Hmm Ina mutuwar kaunar tuwon shikafa miyar zogale its my fevorite
Steps
- 1
Dafarko zaki gyara shinkafarki ki bayar anika mini,saiki dora ruwa a tukunya idan ya tafasa saiki zuba garin a kwano ki zuba masa ruwa ki dama sa muciya saiki zuba acinkin tafashashshen ruwan kina zuyawa saiki barshi zuwa minti goma saiki dinga zuba garin kina tuqawa har yayi dauri ki barbada fulawa ki Kara tukawa ya hade jikinsa saiki rufe ki bar shi ya turara.sai a kwashe asa a leda
- 2
Dafarko zaki saka manja awuta kisa albara,idan ya soyu saiki tsaida ruwan Maya.saiki daka daddawa kizuwa da kayan kamshi,saiki daka atturuhu DA albasa azuba a sa wake.Idan waken ya dahu sai a zuba magi da dakakkiyar gyada,sai asa soyayyen kifi. Idan gyadar ta dahu saiki zuba gishiri kadan,ki zuba gyararren zogalenki kiyi mix da gari kadan in ya dahu saiki sauke.
Similar Recipes
More Recipes
-

Guruji Kitchen
-

Alexa
-

Alexa
-

Mital Solanki
-

Crispy & Healthy Oats Gota/ Bhajiya
Sangita Vyas
-

Capsicum-Onion Curry in a Yogurt-Based Red Gravy
Manisha Sampat
-

Sudipa Gope
-

Sudipa Gope
-

Pawon Indo Bule
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

jglehenbauer
-

Christian Allarde
-

Niki Freeman
-

Bethica Das
-

Suranjana Halder
-

Bethica Das
-

Bethica Das
-

Suranjana Halder
-

Minakshi Singh
-

Fish Kaliya without onion and Garlic
Suranjana Halder
-

Coated chicken #authormarathon
Maryanne Asoyo
-

Crumbed Chicken and Vegetable Mash
Amanda Swanepoel







Comments