#tuwonshinkafarecipecontest.yadda ake tuwon shinkafa

Mostpopular food people love to eat tuwo mutane nasonshi and gashi very simple ga dadi ga kuma saukin yi try to make mine and thank me later
#tuwonshinkafarecipecontest.yadda ake tuwon shinkafa
Mostpopular food people love to eat tuwo mutane nasonshi and gashi very simple ga dadi ga kuma saukin yi try to make mine and thank me later
Steps
- 1
Dafarko zaki samu shinkafar ki fara ki wanketa ki jikata aruwa har tsawan awa 9…
- 2
Sai ki dora ruwan tuwon inya tafasa kirage ruwan sai kizuba shinkafar kirufesa ruf har sai ta dawo in ruwan ya tsose sai kisamu muciya ki tuka
- 3
Sa sosai da sosai sai ki dan zuba ruwa kirufesa bayan mintuna kikara tukawa sosai in kin tabbatar ya tuko
- 4
Sai kisamu farar ledar ki ki yanka gefen kina zuba tuwonki kina nannade ledar sai
- 5
Ki zuba a flask din abincin ki shikenan aci da lafiyayyer miya…urs nana diso
Similar Recipes
More Recipes
-

Meme
-

Uzma Syed
-

Monika Jain
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Sanuber Ashrafi
-

Muniswari.G
-

Mom's Italiano Marinara Spaghetti Sauce
Cluelesskitty
-

Jeremy Smith
-

tasneem2777
-

Christina
-

DashaS
-

Jenn's Ordinary Kitchen
-

Zoë Victoria
-

Susie -

sadywise kitchen
-

Abjm Ohagi Chiaka
-

Rainbow cupcakes# cupcakes contest#
Hellen Lynah Atitwa
-

Vinnss Chuah
-

#tuwonshinkafacontest.. Tuwon shinkafa miyar zogale
Deejarh berver
-

Grilled mackerel and grated mooli in Japanese style
Japanese Ideas
-

Nomahlubi Radebe








Comments