Dambun cous cous
Dambu happen to be one of my favorite food.....
Steps
- 1
Da farko zaki samu bowl dinki mai kyau,ki zuba cous cous kisa yankaken albasa da attaruhu maggi curry da sauran spices,ki zuba mai sannan yankaken allaiyahun ki
- 2
Kisa naman ki (Ni da soyaye nayi amfani)Bayan kin zuba sai ki samu ruwa ki zuba akan wannan hadan ki gauraya mai kyau.....ki samu madambaci ko wani abun da kike turara abinci dashi ki turara......
- 3
Ga dambu na ya turara yayi laushi....gashi da dadi sosai
- 4
Similar Recipes
More Recipes
-

બનાના રોજ પ્રીમિક્સ મિલ્ક શેઇક
Shilpa Kikani 1
-

Crunchy Creamy and Healthy Breakfast 🍓🍒
Yummy everyday
-

Sarvat Hanif
-

Homeroom's Classic Mac - the Mac & Cheese Cookbook
Cluelesskitty
-

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Amazing Slow-Cooker Loaded Potato Soup
Boca de Fogo
-

Fisiana Cahyadi (@Xian_cookingdiary)
-

Thai Curry Carrot Coconut Soup
@chefcraig
-

Palak Manghwani
-

Mohor Sen
-

Efosa (Mejs Catering) Abj Mom39
-

UMMUL YAMEENAH's Cuisine -

Pap(akamu) made from maize flour
Chisdelight
-

Bread omelette sandwich #authormarathon#
lilianah tiffancy
-

shefali Bhattacharya -

Lata Lala
-

Soumyadeep saha -

Savitha Ravi
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6253097















Comments