Tuwon Acca & Egusi Soup
#kano acca for diabetes patients
Steps
- 1
Zaki wanke accarki ki regeta ki fidda kasar cikinta dan tanada kasa sosai.
- 2
Ki dora ruwanki inya tafasa ki rage ruwan ki zubata ki dinga juyata da muciya, sbd ita 5 mnts ya isa kin dafata, inkikaga tayi kauri saiki rage wutar ki rufe.
- 3
After 2 mnts saiki bude ki kara tukata ki kwashe a ledarki.
- 4
Ki gyara kayan miyarki ki markada ki soyasu da mai.
- 5
Ki zuba namanki wanda kika dafashi kika soya ko kifi kisa stock kadan maggi, garlic, spices & egusi ki rufe.
- 6
Afater 15 mnts in egusin ki ya dahu saiki zuba alayyahu yai 2 mnts ki sauke.
Similar Recipes
More Recipes
-

Kulsoom Bukhari
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Anoli Vinchhi
-

Durreshahwar Khan
-

Muniswari.G
-

Oven-roasted chicken drumsticks
Sarvat Hanif
-

Namrata’s Signature Baingan Anda Recipe
Namrata sarmah
-

culinarycubit
-

Bina Anjaria
-

Sloppy Joe Philly steak and cheese,
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Teriyaki chicken wings (Air fried)
Larry Jackson
-

Sweet Hawaiian Sloppy Joe Cups
Chef Mommy Nessa
-

bistro naomi - 尚美食堂
-

Hauwa Bunza
-

Ritu Singh
-

ndinda mutuku -

Ummu Amatullah
-

Neha Sharma
-

Harini Balakishan
-

Tanuja Sharma
-

Cynthia Cliffe -

Tanuja Sharma
-

Beef and irish patotoes source by ful@rny"ss kitchen.
Salma's_delicacies.






Comments