Jallof rice with chips and fry meat
Steps
- 1
Ki dora ruwan zafi idan ya tafasa ki wanke shinkafa ki zuba kisa curry kadan idan tayi perboil ki juye ki ajiye a gefe
- 2
Ki zuba mai a tukunya idab yayi zafi ki yanka albasa ki zuba kisa jajjagen kayan miya ki soya ki zuba ruwa ki rufe
- 3
Idan ya tafasa ki zuba shinkafan nan kisa spices da seasonings ki gauraya ki rufe ki barshi yayi ki rage wuta
- 4
Ki zuba jallof a plate ki jera soyayyen dankali a gefe
- 5
Ki yanka cucumber ki jere a gefe
- 6
Ki sa soyayyen nama a gefe
- 7
Kisa yankakken latas akai
Similar Recipes
More Recipes
-

Gabriel Ivarsson
-

Lauki Thalipeeth (Bottle Gourd Flatbread)
Sangita Vyas
-

Angella Ambrose
-

Karthikeyan Nanjanavaram -

Easy Homemade Naan (Pan Method)
Phenny Sharon -

Cook1999 -

Supriya Devkar
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

ldscorpio1
-

Dan Flynn
-

Layla (lulu)
-

Eat Whole 2 Thrive
-

A Chef and A Mom
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Munvi
-

Sunita Nautiyal
-

Anmol -

Priyanka Byadwal
-

Palak paneer with onion and garlic
Deepti Kulshrestha
-

Deepika Pushkar Sinha _______#DDV😘
-

Jallof rice with Irish and meat
Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Abhishek
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6327262










Comments