White rice with onion sauce and egg
Steps
- 1
Ki dora ruwa a tukunya idan ya tafasa ki wanke shinkafa ki zuba idan ta kusa nuna ki juye a colenda
- 2
Ki dora wani ruwan dan.daidai idan ya tafasa kisa shinkafan ki rufe ki rage wutan ki barta ta nuna
- 3
Ki zuba oil a tukunya idan yayi zafi ki zuba albasa da yawa kisa jajjagen kayan miya kisa carrots kisa spices da seasonings ki gauraya idan ya soyu kisa ruwa kadan sabida carrots din yayi laushi idan ruwan ya kone sai kisa green pp ki sauke ki rufe
- 4
Shikenan sai kiyi serving kisa shinkafa kisa onion sauce dinsa dafaffen kwai a gefe
Similar Recipes
More Recipes
-

C M
-

Sudipa Gope
-

Madhumita Bishnu
-

Bethica Das
-

Five Minute Healthy Vegetable Meal
Rumana Irfan
-

Francesco
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

ldscorpio1
-

Dan Flynn
-

Layla (lulu)
-

Eat Whole 2 Thrive
-

Priti Malpani
-

Caroline E -

Sudha pandey
-

Rafeeah Zirkarnain
-

Chef Aysha Sarki
-

Panchmale sabji(mix vegetables curry)
Anjana Jhunjhunwala
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Sabitri pramanik
-

de_licious._treats_
-

Rita Mehta ( Super chef )
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6328267









Comments