Steps
- 1
Ki gyara kayan miyanki ki wankesu tas su fita
- 2
Kizuba a blender or greater ki markada dai dai laushin da kike bukata snn ki juye a tukunya.
- 3
Ki Dora a wuta ki barshi ya fara dahuwa snn saiki zuba oil dinki d su maggi da sauran spices dinki dai dai yadda zai miki snn ki juya ki rufe for some minutes.
- 4
Then ki yanyanka green onion dinki kanana ki zuba a cikin miyarki ki jujjuya ki barta
- 5
Sai kinayi kina juyata Sbd kamawa hka zaki tayi har sai yadda kikaga tamiki Sbd wasu sun fiso su soyeta wasu kuma basaso ta soyu to duk yanda kk so hk zakiyi.
- 6
Byan kingama sai ki juye a flask ko kuma wani bowl naki.
- 7
Ana ci for lunch Served with normal rice or coconut rice,spagetti,macaroni etc
Similar Recipes
More Recipes
-

Gabriel Ivarsson
-

Jordan Pearson
-

Cluelesskitty
-

Shital Jataniya
-

Idris style Lucknowi Chicken Biryani
Madhumita Bishnu
-

Desi Pau Bhaji Meets Italian Pasta
Bina Samir Telivala
-

Amanda Mayumi
-

Soumini Bhattacherjee
-

Tina
-

Jalapeno Popper Tater Tot Casserole
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Pineapple Sweet Barbecue Sauce
Rosanas Ideas
-

Pineapple Sweet and Spicy Barbecue Sauce
Rosanas Ideas
-

TRV Favorite Recipes -

Mukti Sahay
-

kishu verma
-

Mukti Sahay
-

Shruti Raman( legendet100)
-

Neelima Mishra
-

Mumeena's Kitchen -

Rakhshan hena -

Hema Karia Tarwani
-

Spinach omelette(#AuthorMarathon)
Diana Kimathi
-

Samira Abubakar








Comments