Steps
- 1
Ki wanke kazarki sosai.
- 2
Ki samu tukunyar ki ki daura kazar da Dan ruwa kadan da tafarnuwa ki rufe tayi 5 mint.
- 3
Sai ki sauke ta ki bari ta danyi sanyi wato ruwan jikinta ya tsane.
- 4
Sai ki samo kwano mai tsabta ki zuba curry, tafarnuwa, citta danya, maggi, salt kadan, yaji to ur taste,attariku, sai ki saka ruwa kadan ki kwaba sosai yayi Dan kauri.
- 5
Shikenan sai ki dauko wannan kazar ki shafe ta da wannan kayan hadin ko ina ya shafu
- 6
Daga nan shikenan sai ki kasata a oven amma karki shika mata wuta sosai but kidan shafa mawa kazar oil before kisata acikin oven din.
Similar Recipes
More Recipes
-

Nikita Singhal
-

Meme
-

Meme
-

Meme
-

Meme
-

Meme
-

Loaded Chicken and Potatoes#mycookbook
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Christina
-

Easy Strawberry Cheesecake Trifle
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Derek Reese
-

Yellow/Turmeric Rice in Rice Cooker
Pawon Indo Bule
-

Tasneem Khan
-

Nike Kemmy
-

Harshitha Gurukumar
-

Coconut Milk# Author Marathon#
Wendy Wandia
-

husaina mohamed
-

Coconut Cream# Author Marathon#
Wendy Wandia
-

Sravasti Bhattacharya
-

Harminder Kaur Sethi
-

Nalengurer payesh(date palm jaggery kheer)
Kalpana mondal
-

White Chocolate Garnache# Author Marathon#
Wendy Wandia











Comments