Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Yam
  2. Minced meat
  3. Attarugu
  4. Albasa
  5. Maggi
  6. Oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki fere doyanki saiki yankata ki daura a tukunya kisa ruwa kadan da gishiri idanya dahu saiki sàuki ki saneta a colander saiki juye a food flask karya huce.

  2. 2

    Ki daka attarugunki da albasa saiki saka Mai kadan a frying pan ki juye juyata saiki dauko minced meat naki kisa kisa maggi da curry ki soya

  3. 3

    Sai aci doyar tare da sauce din

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen)
on

Comments