Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Waɗannan sune kayan da zaayi amfani dasu wurin yin minced sauce ɗinnan

  2. 2

    Zaa zuba mai a pan sai asa albasa aɗan soya

  3. 3

    Anan anzuba minced meat

  4. 4

    Idan yafara soyuwa naman sai azuba lawashi, adaka garlic azuba, sai azuba maggi.

  5. 5

    Sai kuma a ɗauko curry, gishiri da thyme azuba sai a motsa sosai sannan sai azuba kayan miya, zaa iya na tumatir kaɗai ko tattasai kaɗai amma ni nahaɗa duka ne, sai abarshi yaɗan dahu sannan a kwashe. Za'a iya ci da taliya, zaa iya ci da shinkafa ko doya..

  6. 6
Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
KAITA'S KITCHEN
KAITA'S KITCHEN @Kaitaskitchen2
on
Katsina

Comments

Similar Recipes