Rice and beans wit palm oil nd pepper by s@lma ful@rny

Rice and beans wit palm oil nd pepper by s@lma ful@rny
Steps
- 1
Zaki gyara wake ki wanke shi kisa a tukunya kisa ruwa ishashshe ki kisa a wuta yaita dahuwa har sai yayi laushi sai ki wanke shinkafa ki xuba a ciki kisa salt kadan idan kina son ajino Sai kisa kadan ki barshi ya dahu lugof ruwan ya tsotse idan kina ganin kmar ruwa xai yawa sai ki Dan samue ludayi ki rage sabuda tayi wara wara kada ta cabe idan kuma ruwan y tsotse bata dahu ba sai ki kara ruwa kadan ki rufe idan yayi sai ki sauke.....
- 2
Sai ki xuba manja a pan kisa albasa ki soya.. Ki daka yajin ki mai dadi...Sai aci d wake d shinkafan akwai dadi sosai....
- 3
Xaki yanka kayan labbun ki ki wanke sue d salt ki tsane a colander...
- 4
Idan kina d soyayyan kifi xaki Iya daurawa akai akwai cweet
- 5
Yummy
Similar Recipes
More Recipes
-

Pabi Chettri
-

chef Nidhi Bole
-

Lemon Dal/ Lemon Tuwar Dal For Summer
Navnita Jaiswal
-

Beena Radia
-

Kulsoom Bukhari
-

Laju Gehani
-

Namrata sarmah
-

Hema Wane
-

ifuchi
-

Japanese Pork Cutlet (Tonkatsu)
Mogco Tokyo
-

Chicken and Eggs Bowl (Oyakodon)
Mogco Tokyo
-

Yummy Plus (YouTube)
-

purple_acied
-

fenway
-

Yummy Plus (YouTube)
-

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

karima's Kitchen
-

Pilau beef#festivecontest NairobiEast#authors marathon
Catherine Njoki
-

Rashmi Singh Sisodia
-

Abjmoms17 Esther Udoka Ndeanaefo -

Salma's_delicacies.
-

Abjm belle affairs
-

Winter Veg-cheesy Rice casserole(indian style)
Mamta L. Lalwani
-

Shruti Raman( legendet100)







Comments