Cooking Instructions
- 1
Ki wanke wake sai ki zuba ruwa ya sha kanshi ki sa albasa da kanwa kadan kibarshi ya dahu yayi laushi
- 2
Ki nika kayan miyanki sai ki zuba manja a wata tukunyar ki zuba garlic da ginger sai ki zuba kayan miya ki soya
- 3
Ki zuba kayan dandano da spices idan kayan miyanki ya soyu kuma waken yayi laushi sai ki juye kayan miyan cikin waken ki kara kayan dandano in da bukata ki barshi ya kara kamar minti goma sai ki sauke.kina iya sa alaiyaho in kina so.
- 4
Ana iya ci da plantain ko gari ko bread.
Similar Recipes
-
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
-
Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen
#northernsoupcontens Mmn Khaleel's Kitchen -
-
Tuwon semolina Miyar kuka Tuwon semolina Miyar kuka
inason wannan abinci musamman da Miyar kuka #kaduna Ummu Haidar -
-
-
White rice & stew with Farfesun Banda White rice & stew with Farfesun Banda
Made for Sahur #1post1hope Mom mufeedah
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6527750
Comments