Steps
- 1
A sirfa wake a wanke shi, sai a watsa waken soya asa attaruhu da albasa da tattasai a Markada yayi laushi sosai.
- 2
Bayan an gama marka dai sai a dora ruwa yayi dumi, a yanka Kwai a zuba kafin yayi dumi sai a zuba Duk abun dana lissafa a juya sosai, sai a kawo ruwan dumi a xuba a sake juyawa, sai a kulla a leda ko a xuba a gwangwani sai a dafa. Aci da mai da yaji ko kunu.
- 3
Note, Alala nasan mai sosai yana sata tayi laushi.
Similar Recipes
More Recipes
-

Nargis shaikh Shaukat
-

DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Vedangi Kokate
-

Meme
-

Uzma Syed
-

Monika Jain
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

jenscookingdiary
-

Dionna Dawn
-

skunkmonkey101
-

Pastry Puff Poached Pears & Homemade Honey Syrup
Chef Mommy Nessa
-

Teresa Tsang
-

Abjm belle affairs
-

Hassanat Abdul -

Fried yam, plantain and egg/sauce
Nikky Ihejirika AbjM 94
-

Husna kubau
-

Husna kubau
-

Husna kubau
-

katsenla
-

Fatimah Abdullahi
-

Maryama's kitchen
-

Omy
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6543908








Comments