Dashishi/biskin alkama
Steps
- 1
Zaki gyara alkaman Ki ki Cire masa datti ki bayar a barza miki niqan biski
- 2
Idan an niqa zaki saka rariyan laushi ki tankade garin dake jiki, sannan ki juye a colander ki dora ruwa ya tafasa saiki saka colander a sama ki bar garinki yana steaming har sai Kinji ya fara qamshi sannan saiki sauqe shi ki rage ruwan tukunyan
- 3
Saiki dan saka man gyada a cikin ruwan tukunyan ki juye garin ki da kika turawa ki tuqa tuwon saiki rufe ki rage wuta zuwa minti 40 saiki zo ki kwashe yadda ake kwashe tuwon biski da mara, zaa iyacin wannan tuwo da jar miya ko taushe ko kubewa.
Similar Recipes
More Recipes
-

Neon pink dragon fruit smoothie, no protein powder
Studio Shoki
-

Whitney | Sprinkle&Spice
-

Myles Levin
-

Myles Levin
-

Myles Levin
-

Myles Levin
-

Myles Levin
-

Fennel and Celery Root Coleslaw
Myles Levin
-

Green Beans with Walnuts and Garlic
Myles Levin
-

Myles Levin
-

Dan Flynn
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Cori Gladden
-

Blair Webster-Urton
-

Edgar Ruiz -

Spaghetti, Cucumber & Tuna Salad
Hiroko Liston
-

Rawa Coconut or Goan Baath Cake
Harminder Kaur Sethi
-

Jayakrite Kande
-

raziya murtaza -

Ayyush_hadejia
-

mohammed mussa -

Cinnamon crunchy mandazis #Authormarathon
Harriet Kisali
-

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Shilpa nahar -

Vanshika Mulchandani




Comments