Peppersoup din kayan ciki

My love for 'yan ciki,Ina son abun,kuma peppersoup ko wanne iri nada matukar kyau ga jikin mace kici kisha romon.....
Peppersoup din kayan ciki
My love for 'yan ciki,Ina son abun,kuma peppersoup ko wanne iri nada matukar kyau ga jikin mace kici kisha romon.....
Steps
- 1
Da farko xaki wanke kayan cikin ki cire duk dattin dake cikinsa,sai ki sake daurayewa a cikin ruwan da kika dan diga ma'u khal saboda sauran dattin da Kuma karni..ki daura kayan cikin akan wuta kisa masa ruwa kadan ki barsa saboda kayan cikin na da dan wuyan sha'ani ki barsa ya fara tafasowa sai ki zuba dakaken citta danya ko busashe ko wanne kike dashi da kuma masoro kadan...
- 2
A side kiyi blending tomatoes,attarhu,albasa da little garlic kiyi blending,sai ki juye kan kayan cikin ki xuba masa mai da seasonings ki barsa yayita nuna idan ruwan cikinsa yyi miki kadan zaki iya karawa....enjoy
Similar Recipes
More Recipes
-

Plastic Chutney (Bengali Raw Papaya Chutney)
Deepa Rupani
-

Bethica Das
-

Christina T
-

Durreshahwar Khan
-

Muniswari.G
-

chef Nidhi Bole
-

Healthy Oats Beetroot Mini Chilla
Rita Talukdar Adak
-

ZMA
-

Cluelesskitty
-

summerplace
-

Boca de Fogo
-

summerplace
-

Boca Brad -

Kanav -

Chhaya Raghuvanshi
-

Waheguru Naam Waheguru
-

Cottage Cheese Macaroni Alfredo
Sana Tungekar
-

ditijjerni96(k T A)
-

Boca de Fogo
-

jyoti mittal
-

Reena Andavarapu
-

Ummusumy
-

Ummusumy







Comments