Cooking Instructions
- 1
Ki sami flour ki jiqa kanwa kisa kuka ciiikin flour ki xuba ruwan kanwa ki kwa6a
- 2
Saiki Dora ruwa idan ya tafasa ki jefa a ruwan idan ya dahu ki tsame kisa mai yaji tomato maggi albasa sai ci
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
Dumpling (Dan wake) Dumpling (Dan wake)
It's yummy!!!the most tasty and delicious dumpling i'hv ever tasted Azzahra Cuisine -
-
-
-
-
Wake da shinkafa with mai da yaji da maggi Wake da shinkafa with mai da yaji da maggi
Wake da shinkafa is my favourite food M's Treat And Confectionery -
Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen
#northernsoupcontens Mmn Khaleel's Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6568913
Comments