Soy bean cake(awara)
Steps
- 1
Firstly in an kawo miki niqanki zakiyi tata and sae ki ajiye dusanki aside. Then ki zuba ruwan waken soyan dah kika tace sae ki xuba cikin tukunyanki.
Ni ina saka manja kadan so dat idan kazuba abunka mai tsami din zai taru dah wuri,den kisa wani abu dah kikasan tana dah tsami(we hav them many,u den choose one)then zakiga ya fara taruwa asama zaki dan bari ya ida taruwa sae ki samu buhunki (clean one specifically dan awaran kikayi tah)ki juye content din tukunyan ciki, - 2
Make sure kin murda soosae dan tsame ruwan dakeh jikin awaran,den wasu suna kuma zuba ruwan sanyi su kuma tsamewa dan tayi laushi,in kikaga bbu sauran ruwa jikinshi sae ki kunce ki yanda preferrably,sae ki soya..
- 3
Can be served with Sauce or yajin zafi and some prefer it haka..
Similar Recipes
More Recipes
-

Supriya Devkar
-

Shilpa Shah
-

Ruchi Agarwal
-

Jigisha Modi
-

pinal Patel
-

Sangita Vyas
-

Simran Ridhima
-

Vidyutaa Kashyap
-

Darshana Patel
-

jglehenbauer
-

Raven
-

jglehenbauer
-

Christina
-

jglehenbauer
-

Chocolate jalebi with corn flour
Hina Shah
-

Mogco Tokyo
-

Ummu Rufaidah
-

DEEPA GANDHI
-

rakhi #rajasthan
-

Pepper mint, zucchini & apple bake
Auri's Fusion
-

Mapishi Ya Zanzibar
-

Fluffy vanilla cake#christmas baking
Rose Njeri
-

Ayshameen
-

Ayshameen






Comments