Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki jajjaga kayan miya ki zuba cikin tukunya sai kisa ruwa,maggi,salt,curry da kuma meat ki motsa ki rufe ya tafasa gaba daya

  2. 2

    Bayan ruwan ya tafasa sai ki zuba spaghetti ki motsa karki rufe tukunyar ki kuma rage wuta kinayi kina motsawa har ya dahu

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nuratu M.A
Nuratu M.A @cook_14473163
on

Comments

Similar Recipes