Fried couscous
Kano state
Steps
- 1
Kizuba Mai a tukanyya saikisa jajjagaggiyar tafarnuwada chitta da albasa saiki dan soyashi amma ba sosaiba saiki zuba sauran kayan yadin da kikasa yayyanka ki juya ki saka magi da spices dinki kibarshi yadan soyu saiki kashe
- 2
Kidora ruwan zafi awuta inyayi zafi saiki zuba cus cus dinki a abumaikyau sannan kidauko ruwan zafinnan kidunga yayyafawa akan cuscus din harsai yayi dai dai saiki rufe kibarshi
- 3
Karshe saki dauko cus cus dinki kijuye wannan kayan hadin naki ki kunna wuta kadan kina juyawa ahankali haryayi yadda kikeso.
Made this recipe? Share a Cooksnap!
Let hadiza said lawan know how it turned out.
Nothing says thank you like a photo!
Someone made your recipe and shared a Cooksnap!

Similar Recipes
More Recipes
-

Delicious tasty white sauce creamy pasta
Ramaben Joshi
-

Chef Jasbir
-

Laju Gehani
-

Bina Anjaria
-

Bottle Gourd Muthiya / Lauki Muthiya
Ameya Bhat
-

Supriya Devkar
-

Brad's collard bean sausage and pumpkin stew
wingmaster835
-

Sevani or Turkish style Semolina Cake
Madhumita Bishnu
-

Elyse Rose
-

Arezu
-

summerplace
-

Low-carb Yogurt Chicken kebabs with steamed veggies
Lyudmil Stoev
-

Earth -

marva.cadman
-

🍴In The Kitchen With Anita Hewitt🍴
-

Harini Balakishan
-

sandhya
-

shruti -

AK 👩🏻🍳
-

Maureen 😀
-

Spaghetti & macaroni with potatoes
Meenat Kitchen
-

Dipti
-

marva.cadman
-

Spaghetti with green beans carrot stew
Kereto's Kitchen






Comments