Kifi a cikin flour
Steps
- 1
Kisamu kifinki kiyankashi kibar kayar a tsakiya kada ki sa da ita, kiyi masa pieces amma ba kanana ba manya zakiyi, sai kiyi marinating tsokar kifin da tafarnuwa da maggi da masoro,
- 2
Saiki barshi minti 5 saikixo kisamu flour kisa red chilli da far in maggi da black pappe, acikin flour din saiki dauko kifin ki kisa a flour saiki tsoma a ruwan kwai saiki sake maidashi a flour, sanann kisa mai a wuta idan yayi zafi ki zuba kifin ki rage wutar har ya soyu zakiga ya koma golden brown. Enjoy
Similar Recipes
More Recipes
-

Surhaan Tahir Wafai
-

पोहा पोटॅटो कटलेट (Poha potato Cutlet)
Aruna Patil
-

Padmini Venkatesan
-

Shilpa Shah
-

Pinkblanket's Kitchen
-

SirBakes-A-Lot101
-

Deepa Rupani
-

Lakshmi Sridharan Ph D
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

CookingWithCuda
-

Emily Hayes
-

Debbi Letot -

meh503
-

Mathaga Martha
-

khayrees Tasty bites
-

Ayie's Tasty 'N' Bellefull. (Abujamoms 91)
-

Husna kubau
-

Fruit platter #christmas revival
Nyambura Mukururi
-

Zahal_treats
-

Meenat Kitchen
-

Abdallah Kun -

Vero Akinyi
-

Meenat Kitchen
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6660899






Comments