Steps
- 1
Ki jiqa Danyar shinkafa da dare da safe ki dafa rabin gwangwani na shinkafar Kibarshi Yasha iska
- 2
Kiwanke shinkafan da kika jiqa saiki saiki dauko wanda kika dafa Kisa akai ki Kai niqa
- 3
Idan an niqo Kisa yeast cokali daya Kisa sugar da gishiri kiyanka albasa akai Saikisa kanwa kadan
- 4
Idan yatashi Saikisa tanda awuta Kisa mai Idan yayi xafi saiki zuba idan gefe daya yayi kijuya Dayan gefen
Similar Recipes
More Recipes
-

Prachi Phadke Puranik
-

Beena Radia
-

Cluelesskitty
-

Amelia E :)
-

Vedangi Kokate
-

Deepti Johri
-

Garima Mayur Mangwani -

Aishwarya Kitchen A
-

CookingWithCuda
-

Emily Hayes
-

Debbi Letot -

meh503
-

Meenat Kitchen
-

Tuwon masara da miyan busheshen kubaiwa
Khadija MBello
-

Chef Fasma
-

Vero Akinyi
-

Chef Fasma
-

Utiya Bello
-

Chef Fasma
-

Utiya Bello
-

Husna kubau
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6661180








Comments (2)