Miyar taushe
#northernsoupcontest wannan miyar nada dadi sosae ❤
Steps
- 1
Da farko zaki yanka kabewarki ki cire bayan ki wanke kisa a tukunya da ruwa madaedaeci ki tafasa
- 2
Ki wanke kazarki tass ki zuba a pot kisa albasa, ginger,garlic,maggi, curry,thyme da spices dinki masu dadi da ruwa kadan ki dafa.
- 3
Ki gyara kayan miyanki,attaruhu,tumatur kadan da tattasae ki zuba a blender ki markada idan kabewar ta dahu saeki hada ki markada.
- 4
Idan y markadu saeki juye akan kazarki da kika dafa ko nama ki zuba oil,gyada da kika daka kika feceta tass da markadaddiyir gyada ta kunu da maggi ki kara curry ki juya sosae su hade ki rufe ki barsu su dahu for 15min or 20min.
- 5
Idan ta dahu saeki zuba alayyahunki da kika yanka kika wanke ki juya sannan ki kashe wutar wannan tururin y isah y dafa alayyahun.
- 6
Shikenan kin gama,zaki iyah cin wannan miya da tuwon shinkafa, gurasa,alkubus, funkaso ko masa d.d.s tna da dadi sosae 😋❤
- 7
NOTE: itadae wannan miya a lokaci guda ake hada komae bayan an dafa nama,sae kuma alayyahu daga karshe.
Similar Recipes
More Recipes
-

Homemade Verjuice (Abghooreh) – Boiled Method
Fateme Persian Kitchen
-

Bhavnaben Adhiya
-

Homemade Dried Persian Limes (Limoo Amani)
Fateme Persian Kitchen
-

Persian Katteh (Steamed Persian Rice)
Fateme Persian Kitchen
-

Shirazi Salad (Persian Cucumber and Tomato Salad)
Fateme Persian Kitchen
-

Karibevu Majjigesaru / Tambuli
Suchitra S(Radhika S)
-

Evagreybrook -

Masoor Dal with Tomato and Curry Leaf Tadka
Kumkum Chatterjee
-

Patricia Mcfarland
-

Vegetable Bolognese Sauce (Vegan/Vegetarian)
Nikki Alicia
-

carrie
-

Spicy shrimp over creamy polenta
Cooking with Kimberly Wood
-

Kuldeep Kaur
-

Arati Rout -

Chhaya Raghuvanshi
-

Kuldeep Kaur
-

Kuldeep Kaur
-

nilamharsha bhatia
-

sudesh Batra
-

Kuldeep Kaur
-

Mix fruit caramalized carrot cake
Tanushree Jha




















Comments (2)