Steps
- 1
Zaki yanka alayyahu,sai kiwankeshi sosai. Bayan kin wanke ki aje gefe
- 2
Sai kuma ki yanka lawashi da nama ki aje gefe. Zaki jajjaga tarugu da tattasai
- 3
Ki aza mai nasan yayi zafi,sai ki soya nama sama sama,wannan ki zuba jajjagen aciki ki motsa
- 4
Kisa maggi,salt da kuma alayyahun,spring onion kiyi ta motsawa har ya soyu.
Similar Recipes
More Recipes
-

Creamy Mushroom with Herb Rice
Sammy_veg
-

Easy Clam Chowder Low-fat Method
Spicy George Foreman
-

Maggie Conlon
-

Spoon Simple
-

Classic Chocolate Chip Cookies
Spoon Simple
-

Laju Gehani
-

Myles Levin
-

Lal Saag Curry/ Red Amaranth Saag Curry
Krishna Biswas
-

Madhumita Bishnu
-

Lavender
-

Robin Keith
-

Robin Keith
-

cookwhenbored
-

Lavender
-

Sarika Narang
-

Spruha Bari
-

Shifali Gupta
-

Tuwon shinkafa miyar busasshen kubewa
Ummu Sumayyah -

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Devashish Sutradhar
-

Rosy Sethi
-

Amierah S-Man
-

ayzah cuisine
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6745541








Comments