Madar waken soya(Soya bean milk)
Steps
- 1
Wanan shine waken soya(Soya bean)
- 2
Kayan hadi- waken soya,milk,ginger(danya)da sugar.These are my ingredients.
- 3
Ki wanke waken dan ana samun kasa da dutse a ciki,ki jika shi yayi minti 30,sai a yanka citta a zuba akai a markada.(Wash and soak the beans for 30mins add the ginger and grind.)
- 4
Ga yanda markaden yake.This is it after grinding.
- 5
Ki kara ruwa ki tace a dora a wuta a dafa na minti 20,a ringa juyawa akai kai dan yana kumfar karya zube.(Add water,sieve and cook for 20mints,keep stirring to avoid spillage.)
- 6
Ki sauke a zuba madara,sugar da flavor,zaki iya sha da dumi ko da sanyi.(Add sugar,milk,flavor and serve warm or cold. Its very good for the kids.)
Similar Recipes
More Recipes
-

Banana Pineapple Slush - (AllRecipes.com)
Cluelesskitty
-

Garima Mayur Mangwani -

Tina
-

Daxa Parmar
-

Radhika Shaparia
-

ZMA
-

Rachana Sagala
-

Kshama's Kitchen
-

Sudipa Gope
-

Elizabeth
-

Egyptian/Lebanese Okra (Bamia) Vegan/Vegetarian
Nikki Alicia
-

Winona
-

CoolJewel
-

Firdausy Salees
-

Kashish Sandeep Bhatia
-

Kezzy Gachihi #KezzyBaker
-

khusboo bindal -

Bobly Rath
-

Zarna B V
-

Leena Mehta
-

Vertika Tyagi
-

Vegetable soup with white rice
Rafia Saeed Abjmom16
-

Kalpana Solanki












Comments (2)