Tuwon alkama miyar kuka

I love traditional food, especially the healthiest ones
Tuwon alkama miyar kuka
I love traditional food, especially the healthiest ones
Steps
- 1
Da farko Zaki gyara alkamarki tas,sai akai Anika into powder form
- 2
Daga nan sai a tankade a ajiye agefe
- 3
Zaki dora ruwa a wuta ya tafasa, sai ayi talge..A zuba Cikin tafasasshen ruwan a jujjuya a rufe,a barshi ya nuna na tsahon Minti 30
- 4
Daga nan sai ki tuke, kina zuba Garin ahankali kina tukawa,kada yayi ruwa-ruwa Kada yayi karfi
- 5
Sai ki rufe ya silala,sannan a sauke a kwashe.
- 6
Miyar kuka
- 7
Zaki gyara kayan miya ki bude cikin, sai a jajjaga, a soya da manja sama-sama
- 8
Sai adaka daddawa da citta a zuba, sannan ki zuba ruwa daidai Sanwa,sai Maggi da dan gishiri to taste
- 9
Sai a rufe a bar sanwar ya nuna,na tsahon 45mnts
- 10
Sannan akada, ta hanyar zuba Kukar ahankali,har yayi daidai, Kada acika Kukar gudun Kukar tayi Kauri dayawa.
- 11
Sannan a barta a low heat, na Minti 10 sannan a sauke.
- 12
Shikenan sai ci.
Similar Recipes
More Recipes
-

Pasta Sauce
-

Shital Jataniya
-

Mukti Sahay
-

Kulsoom Bukhari
-

Chicken Breast in Texas Barbecue Sauce
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Green Chilli Pickle (Quick Version)
Rekha Bapodra
-

Sampada Shrungarpure
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Creamy Orzo with turkey and spinach
supernanny
-

White Chocolate Orange Cookies
Elizabeth Moore -

Pumpkin leaves and wild spinach #mymomsrecipe #authormarathon
Christabel Bityenyi
-

Wainar flour with cauliflower sauce
The M&S Kitchen
-

Eashu Gagneja Ujjwal -

sapeena's cuisine
-

Rama Batra -

The M&S Kitchen
-

Auntyn Hibbat
-

Garima Choudhary -

Radha Rani














Comments