Rice butter
Steps
- 1
Zaki kunna wuta kidaura ruwan zafi idan yatafasa kiwanke shinkafanki kizuba kisa gishiri, kirufe nadan mintina sai ki wanke kitsane
- 2
Kisa tukunya a wuta kikawo butter kisa da mankin kadan kisoya kikawo kayan miya kizuba kayan lanbu kizuba kayan kamshi magi, kizuba ruwannama kadan kisoya,
- 3
Saiki kawo shinkafan dakikatafasa kizuba acikin sauce dinki kijuya koina yasamu kirufe kibarshi ya turaru kadan sai asauke asa a plate akawo yankekken nama asa akan rice buter din shikenan acidadi lfy
Similar Recipes
More Recipes
-

Corn Chaat / Cheese Corn Chaat
Ananthi @ Crazy Cookie
-

Aruna Thapar
-

ZMA
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Heena Jani
-

Padmini Venkatesan
-

Nikita Singhal
-

Meme
-

Pacman
-

Potato broccoli ham and cheese soup
Jarrod Milstead
-

Lemon and Herb Grilled Chicken
Cooking with Kimberly Wood
-

jenscookingdiary
-

skunkmonkey101
-

aysha Kaita -

Rashika Arora
-

M's Treat And Confectionery
-

Ummu Fa'az
-

Vero Akinyi
-

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
-

Esther's Menu ABM79
-

Suman Prakash
-

Archana Devi ( Chaurasia)
-

Neha Kapil Madhu
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6913102








Comments