Miyar bushashen kubewa(dry okro soup)

#nothernsoupcontest zaa iya cinshi da tuwan masara, semo, alkama harma Dana shinkafa #nigerstate..
Miyar bushashen kubewa(dry okro soup)
#nothernsoupcontest zaa iya cinshi da tuwan masara, semo, alkama harma Dana shinkafa #nigerstate..
Steps
- 1
Ki jajjaga kayan miyanki attarugu, tattasai, tafarnuwa, albasa
- 2
Kisa mai a tukunya Ki daura akan wuta kisa albasa kadan ya soyu sai Ki zuba kayan miyanki a ciki da kika jajjaga ki juya Ki barshi a kai yadan soyu kadan
- 3
Sai ki zuba ruwan namanki ki dan kara ruwa kadan saiki zuba su maggi royco da knorr yanda like bukata ki zuba gishiri kadan kisa daddawa
- 4
Bayan nan sai ki zuba namanki da kifinki da kika gyara sai ki rufe saboda ya dahu
- 5
Bayan yan mitina ruwan miyanki ya dahu sai kisa baking powder kadan sanan ki zuba garin kubewanki ki kada daidai kaurin da kikeso sai ki rufe ki barshi ya dahu sai ki sauke.
Similar Recipes
More Recipes
-

Spicy George Foreman
-

Bukharicooking vlogs
-

Shital Jataniya
-

Jacket Potatoes with Cheese Filling
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Mango Shrikhand - Aamrakhand - Indian traditional desert
Manisha Sampat
-

Ruchi Agarwal
-

ifuchi
-

Priyangi Pujara
-

ifuchi
-

Mango Malai Kulfi - Summer Special Frozen Dessert
Manisha Sampat
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

NCCook
-

Teresa Tsang
-

cookwhenbored
-

Living Without A Gallbladder
-

Zeesag Kitchen
-

Kezzy Gachihi #KezzyBaker
-

Chef Uwani.
-

Biby Mueni
-

Roli Srivastava
-

Roli Srivastava
-

Kumar Gunjan
-

Miss_ginger84
-

Saumyadipta Moharana -

LOVETH VIRE



Comments (2)