Masa da miyan taushe
Steps
- 1
Ki jika shinkafar tayi 4hrs sannan ki dafa kamar 6spn saiki hada da soak one din kikai markade in ankawo saiki saka yeast,sugar, salt ki barshi ya tashi inya tsahi saikisa potash,baking powder,da Onion in kinaso saiki soya
- 2
Ki tafasa namanki saiki yanka kabewar kanana ki hada cikin naman kisa kayan miyanki ciki kisa palm oil ki rufe saiki barshi ya dahu sosai saiki Ciro kabewa ki nika ko kisa whisker ki birgeta sai kisa seasoning, spices dinki ki barshi ya dahu saikisaka alayyahun da kinsa da kin kashe Dan shi bashi da wuyar dahuwa ko turirin zai dafashi
Similar Recipes
More Recipes
-

Pinkblanket's Kitchen
-

BitesWithReagan
-

Bethica Das
-

Mukti Sahay
-

Durreshahwar Khan
-

Spicy & Healthy Mixed Vegetable Masala Khichdi
Sangita Vyas
-

mary jane
-

Gochujang Veg. Paratha - Korean Style
Deepa Rupani
-

Crock Pot Girl 🤡
-

brinna15 -

Moist and amazing chocolate cupcakes!
Bmoorefood🧁
-

Bean Sprouts for Appetizers / Vegan
Coozy Life
-

Saudah Imam
-

Samanthaj
-

Anu -

Umma Sisinmama
-

Obi ekwes -

Nkeiru chidi -

Fateen
-

Fateen
-

Fateen
-

Ethiopian Split Chickpeas Stew (Ye Kik Alicha Wot)
Sara Telahoun







Comments