Steps
- 1
Ki debo shinkafa ki bada a barza Miki bayan an barza sai ki wanke kisa a kwarya ki barshi ya tsane sai ki daura ruwa a tukunya ki aza a wuta kiss abinda zai rufe ruwan yadda bazai fito ba
- 2
Sai ki dauko barzon ki ki yanka albasa kisa da salt, curry ki motsa sai ki zuba a tukunya ki sa Leda ki rufe sama nai ki barshi ya turara idan ya dafu saki kwashe
- 3
For the soup ki tafasa nama wanke kayan vegetables inki saeki yanka carrot, cabbage, onions ki wanke kayan Miya ki Nika
- 4
Ki zuba oil inki a tukunya ki sa albasa kadan ki soyashi sai ki zuba nama idan ya soyu sai ki sa kayan Miya, seasoning, idan ruwan miyar suka kusa sotsewa saeki zuba Yan kakin kayan vegetables inki idan ya dahu saw kiyi serve
Similar Recipes
More Recipes
-

Mad Cook
-

ifuchi
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Jhansi
-

Auli Kar Raha (অলি কর রাহা)
-

Muniswari.G
-

ifuchi
-

Kulsoom Bukhari
-

Christina
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

eshivers
-

Oven Baked Blackened Snapper w/ Asparagus
Cooking with Kimberly Wood
-

Tara S.
-

Sunita Singh
-

Hannah14292 -

Anjar Priandoyo
-

Husseina Nazir
-

Chef Oswil
-

FaithK -

Husseina Nazir
-

Fatima Bint Galadima
-

Tèèèmš kitchen
-

Easy Sausage and potato stir fry
Ms Jones









Comments