Steps
- 1
Ga ingredients ɗinda akayi amfani dasu wurin yin fried rice
- 2
Da farko za'a zuba mai yayi zafi sai adaka tarugu da garlic a yanka albasa azuba sai aɗan soya
- 3
Sai a ɗauko yankakkun green beans da carrot azuba tareda peas sai a motsa, peas nada tauri zaa iya ɗan tafasashi daban kafin a haɗeshi da sauran
- 4
Sai a ɗauko per boiled rice afara zubawa acikin veggies ɗin
- 5
Anan ga maggi anzuba
- 6
Anan anzuba curry da mixed spices da gishiri
- 7
Sai a yanka tsanwan tattasai dogaye azuba, sai ayi grating carrot shima azuba sai a motsa da kyau, sai arage wuta asa kaɗan arufe sai ajira suɗan dahu sannan sai a sauke
- 8
Anan fried rice ta dahu. Sai azuba a plate
- 9
Ga yadda adon kwano yakasance. Wurin idanuwa anyi amfani da ƙwai, wurin hanci anyi amfani da cucumber, wurin baki anyi amfani da carrot, kunuwa anyi amfani da lettuce, wurin necktie anyi amfani da cucumber sai samanshi kuma carrot ne. Tree ɗin gefen kuma anyi amfani sa carrot da green pepper, sai daga side ɗin iccen anyi kamar ƴar bikka anyi amfani da tumatir da cucumber sai yankakken lettuce kamar grassses haka.
Similar Recipes
More Recipes
-

Vilde!:)
-

Nana Aliyu
-

Kulsoom Bukhari
-

cindybear
-

Cream Cheese Dip with Dill Leaves
Darshana Patel
-

Durreshahwar Khan
-

wingmaster835
-

Bina Anjaria
-

Baked garlic parmesan potato wedges
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Easy Ravioli in a sausage, garlic, and wine sauce
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

My Grilling Spot
-

Bayou Cajun Mama
-

Richard Scott Cunningham
-

Bukang - Abujamom
-

Ifi Fenkus Kitchen -

Pan Seared Chicken with Mushroom & Herb Sauce
Cooking with Kimberly Wood
-

Fatima Bint Galadima
-

Udoka Anyanwu
-

Rekha Jangid
-

christim Bites
-

PlainAddieJane
-

Mylees double chocolate Oreo biscuit
Miles Baker




















Comments (16)