Steps
- 1
Zaki fere doya ki wanketa ki yankata kanana amma ba sosae ba kisa gishiri da sugar ki dafata tayi laushi. Ki kwashe ki zuba a bowl ki daddaga ta ko ki marmasa.
- 2
Ki jajjaga albasa da attaruhu ki zuba acikin doyar da kika marmasa kisa maggi da onga da curry, ki juya kisa mai kadan.
- 3
Ki duddunkula ki making balls sannan ki saka a garin flour ki kisa a kwai sannan ki kara sakashi a flour ki soya.
- 4
Ki soya shi yayi golden brown.
Similar Recipes
More Recipes
-

Cluelesskitty
-

mary jane
-

Jamaican Meatloaf with Peppers and Banana Topping
Rebecca Dunsworth
-

Gabriel Ivarsson
-

Lauki Thalipeeth (Bottle Gourd Flatbread)
Sangita Vyas
-

Angella Ambrose
-

Karthikeyan Nanjanavaram -

Easy Homemade Naan (Pan Method)
Phenny Sharon -

Crock Pot Girl 🤡
-

Cheesy Ham & Hashbrown Casserole
StephieCanCook
-

⚡Welderwoman⚡
-

kanisuroll
-

Chef Gold
-

Anamika Parul Rajpal -

Gayatri Balaji -

Abhilasha Mishra
-

Efosa (Mejs Catering) Abj Mom39
-

Ruchi Sharma
-

Navinder Kaur
-

Afrah's kitchen
-

Monika Yash -

Kanchan Chhabra
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7475195









Comments