Black seed bread by salma's_delicacies

Steps
- 1
Zaki hada sugar d yeast d madara kisa ruwan dumi ki juya ki barshi for 5 minutes
- 2
Zaki xuba butter a cikin flour ki mutsitstse ke ta kisa kwai d baking powder ki juya sai ki xuba mixture naki na yeast ki kwaba har sai kin making soft dough ki kneading nasa like 20 to 30 minutes sai ki mulmulashi shi ki shafawa baking pan dinki butter ki ringa jera guda hudu sai kisa daya a tsakiya shine idan y tashi xai baki wannan shape din
- 3
Ki jajjera shi ki rufe ki barshi y tashi sosai sai ki kada wani kwai guda daya ki shafa akai kisa black seed (Habbatus-sauda).
- 4
Ki kunna oven yayi zafi sai kisa bread din ki kunna wutan kasa idan ya gasu sai ki kunna ta sama idan yayi brown sai ki cire ki barshi yasha iska kadan sai kisa shi a leda ki kulle sai aci lpy
Similar Recipes
More Recipes
-

Jacket Potatoes with Cheese Filling
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Mango Shrikhand - Aamrakhand - Indian traditional desert
Manisha Sampat
-

Ruchi Agarwal
-

ifuchi
-

Priyangi Pujara
-

ifuchi
-

Mango Malai Kulfi - Summer Special Frozen Dessert
Manisha Sampat
-

Priyangi Pujara
-

Priyangi Pujara
-

Fulori Kadhi (UP style Pakoda Kadhi)
Priyangi Pujara
-

⚡Welderwoman⚡
-

White sauce cheesy chicken casserole
Bmoorefood🧁
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Taruna Setia -

Charu Aggarwal
-

ummusabeer
-

seeyamas Kitchen -

Gayatri Balaji -

Natasha Moya
-

Natasha Moya
-

Beef biriani with a twist of vegetables
Leah Ngamau
-

Up-side-down fresh Pear Cake with nuts
Raduma Jamse (0716271944)
-

Versha Maheswari








Comments (3)