Steps
- 1
Da farko za'a zuba flour a roba sai azuba sugar da butter a murje da hannu har sai butter ɗin tahaɗu da flour ɗin sosai
- 2
Sai azuba baking powder da salt, sannan sai afara zuba ƙwai a motse sannan sai azuba madarar ta haɗu da jikin flour ɗin da kyau
- 3
Bayan haka sai afara zuba ruwa kaɗan ana motsawa har sai yayi kaurin da akeso sannan sai ayi amfani da rolling pin a faɗaɗa da dough sai a yanka da wuƙa ko scissors.
- 4
Sai azuba mai da ɗan yawa yayi zafi sannan sai afara zubawa a soya, idan ya soyu a tsane a colander sannan sai ajuye a inda akeso.
Similar Recipes
More Recipes
-

Jibita Khanna
-

Sonya Bankester
-

John Carroll
-

Potato, Cauliflower, Broccoli and Pea Curry
John Carroll
-

*Peanut Butter Banana Roll-Up*
Bareeraawais22
-

Best Cooker
-

Assam-Style Labra (Mixed Vegetable)
Namrata sarmah
-

cindybear
-

alley927cat
-

Shanda
-

Felicia
-

Bacon Chili Cheesedog Casserole
skunkmonkey101
-

SASHA'S TASTY BITES ♥️💕
-

Dr.Madhumita Mishra
-

Italian marinated zucchini with broccoli cheese pattice
Anjumara Rathod
-

Eeman's Kitchen
-

Beetroot, carrots,& spinich punch
Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

Kuldeep Kaur
-

Orange Chicken sauce Basmati rice.#Breakfast idea#Golden apron
Homemealss Catering Services.
-

zainab umar
-

Maryamaminu665
-

Ady










Comments