Steps
- 1
Nasa ruwan zafi na da suka tafasa ina zuba garin kwaki na ina tukawa har yayi mun yadda nake so
- 2
Sai na Dan zuba ruwa kadan a sama
- 3
Na rage wuta na bar shi ya sulala sosai in ya sulala yafi danko kuma yayi kyau
- 4
Sai na hada miyata da farko na fara yin stew na Amma manja nasa kadan ba da yawa ba dama na tafasa nama na
- 5
Dana hada stew na lafiya lau babu ruwa sai na kwaba agushi na na Dora mai a wuta na yanka albasa da ta Dan fara soyuwa kadan
- 6
Sai na dinga zuba agushin Kaman jifan danwake har nagama sai na cigaba da soyashi tare da albasa mai din ba da yawa ba
- 7
Idan ya soyu sai na juye a cikin miya na na sa allayahu kadan bada yawa ba na rage wuta na rufe sorry nasa kifi kafin in zuba egusi na idan allayahu ya nuna miya tayi
Similar Recipes
More Recipes
-

Soupy Veg Maggie Noodles 🍝 (Ingredients Se Bowl Tak)
Alka Bhandari
-

Darshana Patel
-

Bina Samir Telivala
-

Roasted Acorn Squash and Chicken Stew (AKA Fall in a Pot)
StephieCanCook
-

StephieCanCook
-

Sarvat Hanif
-

Amanda Mayumi
-

Amanda Mayumi
-

Barnali Debdas
-

cindybear
-

alley927cat
-

Shanda
-

Felicia
-

Bacon Chili Cheesedog Casserole
skunkmonkey101
-

Eeman's Kitchen
-

Beetroot, carrots,& spinich punch
Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

KAITA'S KITCHEN
-

Kuldeep Kaur
-

Orange Chicken sauce Basmati rice.#Breakfast idea#Golden apron
Homemealss Catering Services.
-

Maryamaminu665
-

Ady
-

KAITA'S KITCHEN
-

rebecca kamau
-

Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)








Comments