Wainar flour
Steps
- 1
Za'a zuba flour a container sai azuba ruwa asa whisker ayi whisking, sai azuba maggi da gishiri. A yanka albasa ƙanana azuba aciki, sai asa man ja acikin haɗin a motse, bada kauri ake kwaɓin ba daɗan ruwa ruwa haka
- 2
Sai a ɗauko pan aɗan shafa man ja sai adinga zuba ƙullin flour ɗin, idan baya yayi sai ajuya ɗayan gefen, haka za'ayita yi har agama. Bayan angama za'a iya ƙara yanka albasa ƙanana tareda tumatir sai adinga dangwala yaji aci.
Similar Recipes
More Recipes
-

𝐅𝐨𝐨𝐝𝟒𝐔
-

Mukti Sahay
-

Durreshahwar Khan
-

Spicy & Healthy Mixed Vegetable Masala Khichdi
Sangita Vyas
-

mary jane
-

Gochujang Veg. Paratha - Korean Style
Deepa Rupani
-

Padmini Venkatesan
-

Guruji Kitchen
-

CoolJewel
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Double Drunk Borracho Beans (Instant Pot)
Chef Weird Beard
-

Shanda
-

simran usman
-

skunkmonkey101
-

KAITA'S KITCHEN
-

Passi Vikshali
-

Bilqees's Kitchen
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Bailochan Behera -

phateemahxarah
-

Kimera
-

Saumyadipta Moharana
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7733159







Comments