Steps
- 1
Za'a fere doya a datsata ƙanana sai a wanke da kyau a saka acikin tukunya azuba ruwa kaɗan da gishiri a dafa doyar
- 2
Bayan doyar ta dahu sai a tsaneta a colander, idan tahuce ayi mashing ɗinta sannan sai azuba maggi, gishiri, tarugu,tattasai, garlic, curry a motsa da kyau sannan sai afasa ƙwai guda ɗaya azuba acikin haɗin a motse da kyau
- 3
Sai adinga ɗiba anayin ball dashi, bayan angama sai aɗora mai yayi zafi, sai asamu wani container a fasa ƙwai aciki, a yanka albasa aɗan sa gishiri, sai adinga tsoma yam balls ɗin acikin ruwan ƙwai sannan asaka acikin mai. Mai ɗin badawa za'a saka ba saboda yanayin kumfa.
Similar Recipes
More Recipes
-

ZMA
-

Angoori Shikanji Grapes Lemonade
Rumana Irfan
-

Honey Glazed Chicken in my Japanese Bentobox
Madhumita Bishnu
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Jamun Soda Summer Special Drink
Rumana Irfan
-

ifuchi
-

Ritzyy
-

Paneer Beetroot Cutlet (Shallow Fry High Protein Tikki)
Navnita Jaiswal
-

CoolJewel
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Double Drunk Borracho Beans (Instant Pot)
Chef Weird Beard
-

Shanda
-

marycooks
-

Gracebaby -

The Fish Cries Fowl and Medieval Bovine Jumps Time
skunkmonkey101
-

simran usman
-

skunkmonkey101
-

Passi Vikshali
-

Bilqees's Kitchen
-

KAITA'S KITCHEN
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Bailochan Behera








Comments (4)